Skip to main content

Posts

Ta Ya Za Ku Gane Labaran Karya?

A wannan lokacin, yana da matukar wuya a gano labaran karya nan take ba tare da bincike mai zurfi ba. Mutane na yada labarai marasa tushe a kokarin cimma wata mummunar manufa. Misali na kwanan nan shine game da asalin Annobar Korona (Covid-19) da kuma tsarin sadarwa na intanet na 5G. Wasu mutane kuma suna amfani da sunayen wasu shahararrun kamfanonin yada labarai wajen kaddamar da shafukansu na yanar gizon a Facebook. Za ku ga sunayen jaridu da kuka sani amma suna dauke da tambari daban-daban kuma wani lokacin ana rubuta sunayen ba bisa tsari ba. Domin gano labaran karya a shafukan Facebook da tweeter, koyaushe a yi la'akari da abubuwan da ke ciki da tsarin harshen da aka yi amfani da shi wajen rubuta labaran.  Wani lokaci idan asusun na bogi ne zaka ga abubuwan da ke ciki ba a tsara su ba, babu rariyar likau kuma suna cike da kurakuran nahawu. Lura, ku tabbata kun ga alamar tabbaci mai launin shuɗi da ke nuna cewa asusun na kwarai ne kamar dai na BBC. Ku yi nazarin labari kafin ku...

How To Identify Fake News?

In this time, it is very difficult to identify fake news instantly without strong research. People spread baseless information in an attempt to achieve a bad goal. A recent example is about the origin of the Covid-19 and the 5G network. Some people also use the names of prominent media companies to launch their fake websites or Facebook pages. You will see the names of newspapers you know but carry different logo and sometimes the names are written in an awkward way. To identify a fake page on Social Media like Facebook and tweeter, always consider the contents and language used. Sometimes if the account is fake you will find the contents are not organized, no links and are full of grammatical errors. Note, make sure you look for a blue verification tick which shows that the account is authentic like that of the BBC. Examine a story before you believe it, not every story is true

'Yan Bindiga Sun Sace Yarinya 'Yar Shekara 18 A Jahar Kabi

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kabi ta tabbatar da sace wata yarinya‘ yar shekaru 18 (da aka sakaya sunanta) a Gangaren NEPA, Birnin Kabi, babban birnin jihar Kebbi a farkon safiyar yau Juma’a. DSP Nafi’u Abubakar, jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda, ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Birnin Kabi. Ya ce jami'a 'yan sanda sun yi duk mai yiwuwa don ceto yarinyar amma abin ya faskara Abubakar ya shawarci jama'a da akoyaushe su dinga kai rahoton duk abinda ba su amince da shi ba, domin hakan zai taimaka wajen yakar ayukkan ta'addanci. An kuma gano cewa mahaifin yarinyar da aka sace, Faruq Mohammed jami'in Hukumar Tsaro ta (NSCDC), ta Jihar Kabi ne. Da yake magana a wata hira da manema labarai, Mohammed, ya ce ‘yan bindigar sun shigo unguwar ne kwaram “Lokacin da suka zo gidana, na lura tare da jiro hayaniya kuma na fahimci cewa wani abu da ba daidai ba da ke shirin aukuwa. “Ina da hanyoyi biyu a gidana: daya a gaba yayin da kuma dayar ke cikin gar...

Gunmen Kidnapped I8 Year Old Girl In Kebbi

The Kebbi State Police Command has confirmed the kidnapping of an-18-year-old girl (name withheld) at Gangaren NEPA, Birnin Kebbi, the Kebbi State capital in the early mining hours of Friday. DSP Nafi’u Abubakar, the Police Public Relations Officer (PPRO) of the command, confirmed this to newsmen in Birnin Kebbi on Friday. He said that the police were on top of the situation, as all efforts had been put in place to rescue the victim. Abubakar advised the general public to furnish the police with useful information on the matter. He also urged the public to report to the security agencies any suspicious move to enable them take the necessary action to foil the illicit action. It was also learnt that the father of the kidnapped girl, Faruq Mohammed is a member of the Nigerian Security and Civil Defence Corps (NSCDC), Kebbi State Command. Speaking in an interview with journalists at the scene, Mohammed, said the gunmen came into the area and started operation. “When they came ...

Nigerians In Diospora Commission Commend CBN

Abike Dabiri-Erewa, chairman of the National Agency for Nigerians Abroad (NIDCOM), commended the Central Bank of Nigeria (CBN) for introducing the program. In a statement signed by NIDCOM public relations officer Abdur-Rahman Balogun, Dabiri-Erewa said the initiative was a welcome development as it would encourage visitors to send money through official methods. The CBN, meanwhile, said the scheme was an incentive for foreign exchange brokers where remittance seekers would have to pay N5 per dollar imported. Dabirewa said the policy, if implemented properly, would have an impact on the Nigerian economy. She said the office of Nigerians Abroad was currently setting up a special fund so that Nigerians living abroad could plan and present their investments, as well as other financial matters.  The Central Bank of Nigeria (CBN) has said that the new policy is expected to attract foreign investment by investing in the right amount of money and will greatly boost the Nigerian...

An Yabi Babban Bankin Najeriya (CBN) Kan Fito Da Tsarin Bani Naira In Ba Ka Dala

Shugabar Hukumar kula da 'yan Najeriya mazauna kasashen waje (NIDCOM) Abike Dabiri-Erewa, ta yaba wa Babban Bankin Najeriya (CBN) kan bullo da shirin. A wata sanarwa da jami'in hulda da jama’a na NIDCOM, Abdur-Rahman Balogun ya sanya wa hannu, Dabiri-Erewa ta ce shirin wani abin ci gaba ne da aka yi maraba da shi, domin zai karfafawa maziyarta damar aika kudi ta hanyoyin hukuma. Shi ma bankin na CBN, ya bayyana cewa wannan tsari wani kwarin gwiwa da ci gaba ne ga masu musayar kudaden kasashen waje inda masu aiko da kudaden zasu biya naira 5 a kan kowace dala da aka ka shigo da ita.  Dabirewa ta ce manufar idan aka aiwatar da ita yadda ya kamata, za ta yi tasiri ga tattalin arzikin Najeriya. Ta ce yanzu haka ofishin hulda da 'yan Najeriya mazauna kasashen wajen na kan samar da wani asusun na musamman ta yadda ‘yan Nijeriya mazauna kasashen wajen za su iya tsarawa da kuma gabatar da jarin su, da sauran lamurran da suka shafi hada-hadar kudi. Babban bankin na CBN y...

A Nigerian Court Sentences Child Kidnappers

The men were arraigned on Tuesday in Abakaliki Magistrate's Court on charges of kidnapping two children aged five and four. He said the children were abducted on February 25 in Agubai, Ikwo Local Government Area of ​​Ebonyi State, according to the prosecuting officer, Micheal Eze. After denying the allegations, Michael denied bail, saying: "We are afraid they may violate the bail conditions and the kidnapping has already caused concern for the family." Judge Nnenna Onuoha remanded them in custody and referred the case to the Family Court for further proceedings. "It simply came to our notice then. He has now been taken to the Family Court, where his bail application will be considered, ”she said. The judge adjourned the case to March 11 for further proceedings in the Family Court