Skip to main content

Posts

Showing posts from April 22, 2023

Sheƙar Tsuntsu Da Ta fi Kowace Girma A Duniya

A kan samu irin wannan sheÆ™ar tsuntsun a Æ™asashe kudancin Afirka irin Botswana da Namibiya. Abin mamaki shi ne wani É—an Æ™aramin tsuntsu ne mai suna Philetairus socius kan yi wannan sheÆ™a .   Ta yi kama da saÆ™ar zuma, kuma ya kan nemi bishiyoyi masu Æ™arfi kamar gawo da bagaruwa da farar Æ™aya sannan ya yi wannan sheÆ™a. Ta kan jure ruwan sama da zafin rana har ma da tsananin sanyin hunturu. A cikin sheÆ™a É—aya akan samu É—akuna kamar É—ari, Æ™ofofin kusa da juna. Masu nazarin rayuwar tsuntsaye na ganin wannan tsuntsu shi ne irin sa na farko a duniya É—an Æ™arami da kan gina sheÆ™a mai girma kamar wannan. FaÉ—in sheÆ™ar ya kan iya kai har Æ™afa 20 tsawonta kuma Æ™afa 10.