Skip to main content

Posts

Showing posts from March 6, 2021

Nigerian President Vaccinated Against Covid-19

Nigerian President Muhammadu Buhari and his vice president, Professor Yemi Osinbajo, have been vaccinated with AstraZeneca vaccine, just one day after the nationwide vaccination campaign. Earlier, the Federal Government announced that as soon as the vaccine arrives in Nigeria, the President, government officials and all Governors will be at the forefront of the immunization drive which would be shown on the National Television (NTA) to set an example for other Nigerians, as well as allay their fears about the legitimacy of the vaccine. The president's doctor, Dr. Shuaibu Rafindadi, vaccinated the president at 11:53 a.m. Nigerian time (10:53 a.m. GMT) on Saturday, and Vice President Yemi Osinbajo immediately joined the process. They were also provided with electronic immunization cards by the Director General of Primary Health Care Development (NPHCDA), Dr. Faisal Shuaib. Nigeria successfully started the vaccination on Tuesday, becoming the third West African country to ...

An Yiwa Shugaban Najeriya Allurar Rigakafin Cutar Korona

An yi wa shugaban tarayyar Najeriya, Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo allurar rigakafin cutar Korona (Covid-19) na kamfanin AstraZeneca, kwana daya kacal da soma aikin allurar a duk fadin kasar. Idan za a tuna, Gwamnatin Tarayya ta sanar a baya cewa lokacin da allurar rigakafin ta iso Nijeriya, Shugaban kasa da jami'an gwamnati da ma dukkan Gwamnonin kasar za su kasance na farko da za a yi wa rigakafin da za nuna a gidan Talabijin na kasa NTA, domin ya zama misali ga sauran 'yan Najeriya da za su biyo baya. Likitan shugaban kasanr, Dakta Shu’aibu Rafindadi ne ya yiwa shugaban kasar allurar da misalin karfe 11:53 agogon Najeria 10:53 kenan agogon GMT na safiyar yau din nan Asabar, shi ma mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bi sahu nan take. An kuma basu katinan lantarki da ke dauke da bayanan allurar rigakafin su ta hannun Babban Daraktan Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko (NPHCDA), Dakta Faisal Shuaib. Najeriya ta samu nasarar karba...