Skip to main content

Posts

Showing posts from March 12, 2021

'Yan Bindiga Sun Sace Yarinya 'Yar Shekara 18 A Jahar Kabi

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kabi ta tabbatar da sace wata yarinya‘ yar shekaru 18 (da aka sakaya sunanta) a Gangaren NEPA, Birnin Kabi, babban birnin jihar Kebbi a farkon safiyar yau Juma’a. DSP Nafi’u Abubakar, jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda, ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Birnin Kabi. Ya ce jami'a 'yan sanda sun yi duk mai yiwuwa don ceto yarinyar amma abin ya faskara Abubakar ya shawarci jama'a da akoyaushe su dinga kai rahoton duk abinda ba su amince da shi ba, domin hakan zai taimaka wajen yakar ayukkan ta'addanci. An kuma gano cewa mahaifin yarinyar da aka sace, Faruq Mohammed jami'in Hukumar Tsaro ta (NSCDC), ta Jihar Kabi ne. Da yake magana a wata hira da manema labarai, Mohammed, ya ce ‘yan bindigar sun shigo unguwar ne kwaram “Lokacin da suka zo gidana, na lura tare da jiro hayaniya kuma na fahimci cewa wani abu da ba daidai ba da ke shirin aukuwa. “Ina da hanyoyi biyu a gidana: daya a gaba yayin da kuma dayar ke cikin gar

Gunmen Kidnapped I8 Year Old Girl In Kebbi

The Kebbi State Police Command has confirmed the kidnapping of an-18-year-old girl (name withheld) at Gangaren NEPA, Birnin Kebbi, the Kebbi State capital in the early mining hours of Friday. DSP Nafi’u Abubakar, the Police Public Relations Officer (PPRO) of the command, confirmed this to newsmen in Birnin Kebbi on Friday. He said that the police were on top of the situation, as all efforts had been put in place to rescue the victim. Abubakar advised the general public to furnish the police with useful information on the matter. He also urged the public to report to the security agencies any suspicious move to enable them take the necessary action to foil the illicit action. It was also learnt that the father of the kidnapped girl, Faruq Mohammed is a member of the Nigerian Security and Civil Defence Corps (NSCDC), Kebbi State Command. Speaking in an interview with journalists at the scene, Mohammed, said the gunmen came into the area and started operation. “When they came