Skip to main content

Posts

Showing posts from November 14, 2021

The Nigerian Union of Railways (NUR) To Go On Nationwide Strike

The National Union of Railways (NUR) and its senior staff, SSA, have ordered the National Railways Commission (NRC) to go on a three-day nationwide strike from Thursday, November 18th, 2021, on insecurity. The leaders of the two groups in a statement issued on the evening of Friday, November 12, said the development followed a meeting of the NRC on Wednesday, November 10th. In a letter to the district union leaders and their secretaries of Lagos, Ibadan, Enugu, Zaria, Minna, Bauchi, Kafanchan etc., the leaders of the two national unions instructed them to convene a meeting of their respective constituencies on the same day, Monday, November 15, at 10 a.m. to inform workers of the impending strike. The statement said: “The President of the National Union of Railways (NUR) and NRC senior staff at a joint meeting held in Lagos on Wednesday, November 10, 2021, as before the Management was taken through critical discussion and review, it was finally resolved: “That all DWCs of N

Kungiyar Ma'aikata Jiragen Kasa Ta Najeriya Na Shirin Tsunduma Yajin Aiki

Kungiyar ma’aikatan jirgin kasa NUR da kungiyar manyan ma’aikatanta, SSA reshen layin dogo, sun umurci hukumar kula da layin dogo ta Najeriya NRC da ta tsunduma yajin aikin kwanaki uku a duk fadin kasar nan daga ranar Alhamis 18 ga watan Nuwamba, 2021, kan rashin walwala.   Shugabannin kungiyoyin biyu a cikin wata sanarwa da suka fitar a yammacin ranar Juma’a, 12 ga watan Nuwamba, sun bayyana cewa wannan ci gaban ya biyo bayan wani taro da suka gudanar da hukumar NRC a ranar Laraba 10 ga watan Nuwamba. A cikin takardar da aka gabatar wa shugabannin kungiyoyin na gundumomi da Sakatarorinsu na Legas, Ibadan, Inugu, Zariya, Minna, Bauchi, Kafanchan da dai sauransu, shugabannin kungiyoyin biyu na kasa sun umurce su da su kira taron ma’aikata a ranar Litinin mai zuwa domin sanar da ma'aikata game da yajin aikin da ke gabatowa. Sanarwar ta ce: “Shugaban kungiyar ma’aikatan jirgin kasa (NUR) da manyan ma’aikatan NRC reshen NRC, a wani taron hadin gwiwa da suka gudanar a jahar