Skip to main content

Posts

Showing posts from September, 2021

Russia's Vladimir Putin To Self-Isolate Due to Covid-19

Russian President Vladimir Putin is going into self-isolation because of coronavirus cases in his inner circle, the Kremlin said Tuesday, adding that he tested negative for COVID-19. The announcement came in the Kremlin’s readout of Putin’s phone call with Tajikistan’s president. Putin has been fully vaccinated with the Russian coronavirus vaccine Sputnik V, receiving his second shot in April. Kremlin spokesman Dmitry Peskov told reporters that Putin is “absolutely healthy,” but will self-isolate after coming in contact with someone who contracted the virus. He didn’t clarify for how long Putin would remain in self-isolation, but assured that the president will continue working as usual. Asked if Putin tested negative for the virus, Peskov said “definitely, yes.” Peskov didn’t say who among Putin’s contacts were infected, saying only that there were several cases. On Monday, the Russian president attended several public events.  He greeted Russian Paralympians, attended mil

Jirwaye Mai Kama Da Wanka - Kalaman Ahmad Gumi Da Matakin Gwamnatin Najeriya

Kalaman Dakta Ahmad Gumi da ya yi wa taken “Yaki bai taba zama mafita a ko ina” sun sabawa addini da hankali da tarihi da ma al'ada irin ta Bil Adama, domin kuwa addinin da tarihin su suka karyata su ba marubucin wannan shafin ba.   Yana magana ne game da hare-haren da sojojin Najeriya suka kai kwanan nan kan 'yan bindiga a Zamfara da sauran jihohin arewa maso yamma, wanda ya ce ba zai kawo karshen ta'addanci ba. Ya kuma ce tattaunawa da sulhu cikin lumana da shugabannin 'yan fashin kawai za su yi, kuma a cewar sa su ne kawai mafita.  Da farko dai, ba gaskiya ba ne cewa yaÆ™i bai taÉ“a warware wata matsala.  Domin a cikin tarihin É—an adam, babu abin da ke warware batutuwan da ke haifar da rikice-rikice a matsayin nasara face fagen fama.   Bari mu soma da addini, wanda shi ne jigo kafin kome ya biyo baya: Al’ummar Musulmin farko a Madina sun sami nasarar tsira kuma a Æ™arshe sun yi nasara a kan maÆ™iyansu na Makka saboda yawan nasarar sojoji a Badar, Uhud, Khanda

El-Rufai Ya Mika Kokon Bara Ga JAMB Kan Kada Ta Sassautawa Dalibai

Daga Zubairu Ahmad Bashir Gwamnan Jahar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa'i ya mika kokon baransa ga Hukuma Shirya Jarrabawar Share Fagen Shiga Jami'a (JAMB) da ta duna rokonsa kada ta ragewa daliban da ke son shiga jami'a makin da ake bukata kafin samun gurbi. Gwamnan ya shaidawa gidan talabijin na Channels haka ne a wata hira da aka yi da shi. Ya ce ko kusa ba taimakawa daliban hakan zai yi ba face mayar da su cima-kwance. El-Rufa'i ya kara da cewa yankin arewacin Najeriya na cikin halin koma baya a bangaren ilmi kuma tuni aka yi masa zarra a wannan fanni. A cikin hirar ya roki hukumar ta JAMB Allah-Ma'aiki da kada ta sassautawa kowane dalibi. Abu mafi kyau in ji shi shine su ci jarrabawar da za ta ba su makin da za su iya samun gurbin karatu a jami'o'i da manyan kwalejojin Najeriya. Idan ana iya tunawa dai an samu mummunar faduwar jarrabawar share fagen shiga jami'a ta bana, in da galibin wadanda suka zana ta suka kasa samun adadin m