Skip to main content

Posts

Showing posts from July, 2021

Germany To Distribute $ 235 Million In Aid To Flood-affected Areas

The German cabinet, Bundestag has approved the distribution of $ 235 million in aid to flood-affected areas, which have killed at least 170 people. Provincial governments will also provide similar funding, and each flood-affected family will receive a cash benefit of more than $ 4,000. There is more money to be spent on rebuilding roads and bridges and this is the worst flood in hundreds years. Hundreds of people are still unaccounted for, although the damage caused by the floods to mobile phone networks is hampering the screening process.

ASALIN TALAUCI DA MATSALAR TSARO A NIJERIYA.

(Gaskiya É—aci gareta) DALILAN DAKE SANYA TALAKA CI GABA DA ZAMA CIKIN TALAUCI,  ATTAJIRI YA CI GABA DA ZAMA CIKIN ARZIKI A shekarar 2007, wani hasashe da ofishin mai kula da hada-hadar  kudi na al'ummar Æ™asar Amurka (Congressional Budget Office) yayi cewar, duk wasu tsare-tsare da gwamnatoci ke aiwatar wa 'yan Æ™asa, attajirai kurum yafi amfana, domin kuwa talakawa na Æ™ara ci gaba da zamowar su cikin talauci ne kawai. Ga kaÉ—an daga abinda binciken su ya nuna; TALAKAWA: A tsawon shekaru talatin, samun kuÉ—insu ya haÉ“aka ne da kaso goma sha takwas kacal. (Ma'ana talakan da yake samun dalar Amurka É—aya a tsawon wancan lokaci, har yanzu baya samun dala biyu) MATSAKAITA: A tsawon shekaru talatin, samun kuÉ—in matsakaitan mutane ya Æ™aru ne da kashi 40 kacal. ATTAJIRAI: A tsawon shekaru talatin, samun kuÉ—in attajirai ya haÉ“aka ninkin-ba-ninkin da kashi 275. (wannan labari na da matuÆ™ar kyau idan aka haÉ—a shi da yanayin da talakawan Najeriya suke ciki daga shekaru talatin

Bandits Shot Down Nigerian Airforce Jet

A Nigerian military plane has crashed in the northwestern state of Zamfara after being opened fire by robbers. The plane was returning after completing a successful operation between the Zamfara and Kaduna states. A statement from the Air Force said on Monday that the pilot, Lt. Abayomi Dairo, had disembarked within an hour.  After surviving the crash, the gunmen opened fire on him, but he managed to avoid them and sought refuge in another village until dawn. "He then used his cell phone to find a way out, where he managed to avoid several militant camps and reached a section of the Nigerian Army, from where he escaped”, the statement said. The statement added that at the time of the news of the crash, Air Chief Marshal Oladayo Amao, ordered that all efforts be made to rescue the pilot. "It was then that Air Force reconnaissance and combat helicopters and ground support were used to identify the scene of the accident and to see how the pilot used it to

Littafan Da Abduljabbari Ya Nemi Ya Karanto A Wurin Mukabalar Da Ta Gabata

Abduljabbari Ya Kasa Kare Kansa

Shugaban Sashen Nazarin Addinin Musulunci na Jami'ar Bayaro da ke Kano, Farfesa Salisu Shehu, yace baya ga kame-kame da Abduljabbar ke yi babu wata tambaya daya tak da ya amsa. Ya kara da cewa a maimakon ya bude wagagen littafan nan da ya zo da su don fiddo da hujja sai kawai ya ce babu lokaci. A kan hala ya yanke hukuncin cewa Abduljabbar Nasiru Kabara ya kasa kare kansa. A na sa bangare Abduljabbar ya nemi a dai sake ba shi wani lokaci, watakila idan ya shirya, kuma ga hujja, zai iya tuba. Sai dai Malam Abubakar Madatai, daya daga masu gudanar da muhawarar, ya roki a sake ba Abduljabbar karin lokacin ya ke ta bukata. Su sun shirya amma ya ce shi bai shirya ba don haka a ba shi karin lokacin, kazalika ya nemi gwamnatin jahar Kano da nan gaba idan an amince da bukatar to a bada damar watsawa a gidajen rediyo da talabijin kowa ya ji ya gani.

Abduljabbari Ya Ce Idan An Ba Shi Sarari Zai Tuba

 Abduljabbari ya koka a kan yadda mukabalar ke tafiya, duk da ya kasa amsa muhimman tambayoyin da aka yi masa. Ya ce mintina 10 da aka ba shi don ya amsa tambayoyin da suka shafi cin zarafin Annabi (s.a.w.) ba za su isa ya kwance littafai kusan 500 da ya zo da su ba. An tambai shi ko a wane hadisi aka kira annabi bunsuru ko arne? Ya ce idan an ba shi karin lokaci zai binciko hadisan ya zo da su amma yanzu an kure shi ba cikin shiri yake ba, kuma gaba daya a cewar sa, babu gaskiya a mukabalar. Ya ce yana son ne ya tsamo mutane daga halakar da ke sa suna yin ridda sakamako rudanin hadisan. Kasancewar wannan kasawa ya sa daya daga Malaman da ke zurara masa tambayoyi Malam Abubakar Madatai ya neme shi da ya tuba ya tabbatar da kuskuren da ya yi. Amma Abduljabbar ya ce ta ya zai tuba a wajen wannan muÆ™abala, a gaban kowa da kowa, ba tare da ba shi karin lokaci don haduwa ta gaba ba, sannan a ba shi karin wasu hujjoji da suka fi nasa.  Da ya ki tuba, malamin na bangar