Skip to main content

Posts

Showing posts from March 31, 2021

Coup Attempt Foiled In Niger Republic

Two days before the inauguration of the new government in the Republic of Niger, a military coup took place on Tuesday night. Reports say that gunfire erupted at the Presidential Palace around 3:00 am, last night. However, the AFP news agency reported that the measure had been blocked.  Today the city of Niamey is on a day-to-day basis.  So far no details have been released on the purpose of the new coup attempt, concerning those involved.  Niger has a long history of coups d'état from the military to the present day. Many leaders, including Saleh Kumchey, Baare Mainasara and Mammadou Tandja, have staged military coups.  Following the February 28 Presidential Election in the country, which was won by Bazoum Mohammed, many expect that this is the time to hand over power from one civilian government to another for the first time in the country.

An Dakile Yunkurin Juyin Mulki A Nijar

Kwanaki biyu rak suka rage a rantsar da sabuwar gwamnati a Jamhuriyar Nijar wasu sojoji suka yi wani yunkurin juyin mulki a daren jiya talata. Rahotanni da ke shigowa yanzu haka na cewa tun da misalin karfe 3:00 na daren jiya ne aka soma jiyo harbe-haben bindiga a fadar gwamnatin kasar. Sai dai kamfanin dilancin labaru na AFP ya ruwaito cewa an dakile matakin. A yau birnin Yamai ya zama cikin shirin ko-ta-kwana. Kawo yanzu dai babu wani cikakken bayani game da manufar wannan sabon yunkurin juyin mulkin da ma wadanda suka so kaddamar da shi. Kasar Nijar dai ta dade tana fuskantar yawan juyin mulki tun daga lokacin sojoji ya zuwa yau. In da da dama daga shugabannin kasar da suka hada da Saleh Kumchey, Baare Mainasara har kawo Mammadou Tandja ake samun juyin mulkin sojoji. Bayan kammala zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar 28 ga watan Febrairun da ya gabata, wanda Bazoum Mohammed yayi nasara akan Mohammed Ousmane, ake sa ran a karon farko za a mika mulki daga wata gwamnati