Asiwaju Bola Tinubu, Éan takarar shugaban Ęasa na jamāiyyar APC, ya ba Atiku Abubakar, Éan takarar jamāiyyar PDP a jihar Sokoto rata a jahar. Duk da cewa akwai kananan hukumomi 23 a jihar, Tinubu ya tattara mafi yawan kuriāu a kananan hukumomi 10. Alhaji Bola Ahmed Tinubu ya samu kuriāu 101,608, Alhaji Atiku Abubakar ya samu kuriāu 98,080 yayin da Sanata Rabiāu Kwankwaso na jamāiyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) ya zo na uku da kuriāu 314 sannan Peter Obi na jamāiyyar Labour ya samu kuriāu 171. Kananan Hukumomin Da Aka Samu Sakamakonsu TURETA WaÉanda aka yi ma rajita: 40,746 WaÉanda aka tantance: 16,516 APC 7, 684 LP. 1 NNPP. 9 PDP. 8, 144 KWARE WaÉanda aka yi ma rajita 74,056 WaÉanda aka tantance 24,776 APC 10,485 LP. 63 NNPP. 11 PDP. 12,242 BODINGA WaÉanda aka yi ma rajita 86,139 WaÉanda aka tantance 28,054 A 1 ...