Skip to main content

Tinubu Na Gaban Tambuwal A Sokoto

Asiwaju Bola Tinubu, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, ya ba Atiku Abubakar, ɗan takarar jam’iyyar PDP a jihar Sokoto rata a jahar.  
Duk da cewa akwai kananan hukumomi 23 a jihar, Tinubu ya tattara mafi yawan kuri’u a kananan hukumomi 10.
Alhaji Bola Ahmed Tinubu ya samu kuri’u 101,608, Alhaji Atiku Abubakar ya samu kuri’u 98,080 yayin da Sanata Rabi’u Kwankwaso na jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) ya zo na uku da kuri’u 314 sannan Peter Obi na jam’iyyar Labour ya samu kuri’u 171.

Kananan Hukumomin Da Aka Samu Sakamakonsu

TURETA

 Waɗanda aka yi ma rajita: 40,746
 Waɗanda aka tantance: 16,516

 APC 7, 684
 LP.  1
 NNPP.  9
 PDP.  8, 144

 KWARE

 Waɗanda aka yi ma rajita 74,056
 Waɗanda aka tantance 24,776

 APC 10,485
 LP.  63
 NNPP.  11
 PDP.  12,242

 BODINGA 

Waɗanda aka yi ma rajita 86,139
 Waɗanda aka tantance 28,054

 A 1
 AA0 ku
 AAC.  9
 ADC.  21
 ADB.  93
 APC 13,384
 APGA 26
 APM.  7
 APP 5
 BP.  1
 LP.  10
 NNPP.  39
 NRM.  33
 PDP.  13,559
 PRP  11
 SDP.  1
 YPP.  7
 ZLP.  2

 Jimlar ingantattun ƙuri'u 27,209
 Ƙuri'un da aka ƙi. 642
 Jimilar ƙuri'un da aka kaɗa:  27,851

 SHAGARI

 Masu jefa ƙuri'a 68,033
 Masu kada ƙuri'a 25,857

 A. 3
 AA. 2
 AAC. 5
 ADC. 16
 ADB. 26
 APC. 11,355
 APGA. 28
 APM.  7
 APP. 9
 BP.  3
 LP.  3
 NNPP. 47
 NRM. 22
 PDP. 13,009
 PRP. 14
 SDP. 7
 YPP. 3
 ZLP. 4

 Jimlar ingantattun ƙuri'u 24,563
 Ƙuri'un da aka ƙi: 924
 Jimlar kuri'un da aka kada;  25,487

 GUDU

 Waɗanda aka yi ma rajita.  47,199
 Waɗanda aka tantance:  22,081

 A 4
 AA 8
 AAC.  2
 ADC.  6
 ADB.  49
 APC. 11,194
 APGA. 58
 APM. 21
 APP. 16
 BP.  4
 LP.  23
 NNPP. 70
 NRM. 39
 PDP. 9,295
 PRP.  40
 SDP. 10
 YPP. 11
 ZLP.  6

 Jimlar ingantattun ƙuri'u 20,856
 Ƙuri'un da suka aka ƙi: 1095
 Jimilar kuri'un da aka kaɗa.  21,951

 YABO

 Waɗanda aka yi ma rajita: 63,837
 Waɗanda aka tantance: 23,336

 A. 3
 AA. 8
 AAC. 14
 ADC. 17
 ADP. 50
 APC. 10,650
 APGA. 40
 APM. 17
 APP. 14
 BP.  2
 LP.  9
 NNPP.  32
 NRM.  26
 PDP.  11,269
 PRP  7
 SDP.  6
 YPP.  10
 ZLP.  0

 Jimlar ingantattun ƙuri'u: 22,178
 Ƙuri'un da aka ƙi: 1037
 Jimilar ƙuri'un da aka kada: 23,215



 RABA

 Waɗanda aka yi ma rajita:  63,339
 Waɗanda aka tantance:  11,800

 A 2
 AA 2
 AAC.  2
 ADC.  5
 ADP.  32
 APC. 5,584
 APGA. 16
 APM.  2
 APP. 4
 BP.  2
 LP.  3
 NNPP.  48
 NRM.  10
 PDP.  5,490
 PRP.  3
 SDP.  2
 YPP.  1
 ZLP.  0

 Jimlar ingantattun ƙuri'u: 11,208
 Ƙuri'un da aka ƙi: 335
 Jimilar ƙuri'un da aka kada.  11,543

 TANGAZA

 Waɗanda aka yi ma rajita: 64,272
 Waɗanda aka tantance: 18,448

 A. 11
 AA. 3
 AAC. 5
 ADC. 22
 ADP. 166
 APC.10,331
 APGA. 50
 APM. 17
 APP. 13
 BP. 5
 LP. 25
 NNPP.  28
 NRM. 28
 PDP. 6,594
 PRP  13
 SDP. 10
 YPP. 14
 ZLP. 10

 Jimlar ingantattun ƙuri'u: 17,345
 Ƙuri'un da aka ƙi: 1,203
 Jimilar ƙuri'un da aka kada.  18,548



 BINJI 

 Waɗanda aka yi ma rajita: 49,893
 Waɗanda aka tantance:  20,004

 A. 3
 AA. 3
 AAC. 4
 ADC. 8
 ADP. 29
 APC. 9,953
 APGA 29
 APM.  11
 APP 7
 BP.  5
 LP.  15
 NNPP.  23
 NRM.  18
 PDP.  8,646
 PRP  14

WURNO

 Waɗanda aka yi ma rajita:  63,721
 Waɗanda aka tantance:    21,550

 A. 2
 AA0 ku
 AAC. 0
 ADC. 9
 ADP. 20
 APC. 10,988
 APGA. 21
 APM. 4
 APP. 4
 BP. 0
 LP. 19
 NNPP.  7
 NRM. 18
 PDP.  9,832
 PRP.  9
 SDP.  5
 YPP.  9
 ZLP.  2

 Jimlar ingantattun ƙuri'u: 20,949
 Ƙuri'un da aka ƙi:  395
 Jimilar ƙuri'un da aka kada:  21,344

Tantabara News za ta ci gaba da kawo muku cikakken sakamako da zarar Hukumar Zaɓe INEC ta sanar a hukumance.

Comments

Wadanda aka fi karantawa

INEC Ta Nemi A Kama Kwamishinan Da Ya Sanar Da Sakamakon Zaɓen Adamawa

Bayan kammala wani zaman tattaunawa a jiya talata da Hukumar ta INEC ta yi a Abuja dangane da dambarwar da ta faru a jahar Adamawa.  Hukumar ta fitar da sanarwar matakin da ta ɗauka a shafinta na twitter, inda ta yi kira ga Sifetan 'yan sanda na ƙasa da ya gurfanar tare da tuhumar tsohon kwamishinan zaɓen jahar Barista Hudu Yunusa Ari. Ta kuma nemi Sakataren Gwamnatin Tarayya da ya ja hankakin hukumomin da ke da alhakin naɗa kwamishinonin zaɓe domin ɗaukar matakin da ya dace. Wannan dambarwar ta soma ne tun daga ranar Lahadi lokacin da kwamishinan zaɓen ya ayyana A'ishatu Ɗahiru Binani a matsayin wadda aka zaɓa gwamnar jahar Adamawa gabanin a kammala tattara sakamakon zabe.

Da Dumi Dumi An Ceto Yaran Da Aka Sace A Katsina

Sakataren gwamnatin jahar Katsina Alhaji Mustapha Inuwa ya fitar da sanarwar cewa an samu nasarar ceto daliban nan da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su daga makarantar kwanan ta Kimiyya da ke Kankara a jahar Katsina. Ya ce an ceto yaran su 340, kuma yanzu haka suna kan hanyarsu ta isowa jahar daga Tsafen jahar Zamfara. Ana sa ran gobe jumu'a za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin daga bisani a sada su da iyayensu. Sauran bayani zai zo nan gaba.

Takalman Fir'auna

Takalman Zinariya na Fir'auna Tutankhamun, na daula ta 18 wadda ya yi mulki shekaru 1,300 kafin haihuwar Annabi Isa (AS). Yanzu haka waɗannan takalman na nan a Gidan Adana kayan Tarihi na Masarautar Alƙahira da ke Misira 📷 Saliadeen Sicey