Skip to main content

Posts

Showing posts from April 20, 2021

Breaking: Chadian President Idris Deby Is Dead

  Chadian President Idris Deby died while leading the country's security forces over the weekend, fighting rebels on the northern country's border with Libya.  President Deby is widely expected to win the country's general election by 80 percent after seeking a sixth term.  The military has dissolved parliament and announced that it would hold power for 18 months before new elections.  Idris Deby took power in Chad in 1990 after overthrowing the government of former President Hissene Habry, and has ruled Chad for 30 years.

Da Dumi Dumi Shugaba Idris Deby Ya Mutu

Shugaban kasar Chadi Idris Deby ya mutu a lokacin da ya jagoranci dakarun tsaron kasar a karshen mako, wadanda ke fafatawa da 'yan tawaye akan iyakar kasar da Libya da ke arewacin kasar. Shugaba Deby wanda ake hasashen zai iya lashe babban zaben kasar da kashi 80 bayan ya nemi tsayawa takara a karo na shida. Yanzu dai dakarun sojin kasar sun rosa rusa majalisar dokokin tare da bayar da sanarwar rike madafun iko na tsawon watanni 18 kafin gudanar da sabon zabe. Idris Deby ya soma mulkin kasar Chadi a 1990 bayan ya yiwa gwamnatin tsohon shugaban kasar, Hissene Habry juyin mulki, in da kuma ya kwashe shekaru 30 akan karagar mulkin kasa ta Chadi.