Skip to main content

Posts

Showing posts from June 29, 2021

IPOB Leader Nmandi Kanu Arrested

Authorities in Nigeria say Nnamdi Kanu, the leader of the separatist group IPOB, has been arrested. The Minister of Justice and Antoni General Abubakar Malami confirmed the arrest of Mr Kanu at a press conference in Abuja on Tuesday. He added that the IPOB chairman was arrested on Sunday and would be arraigned in court on charges of seeking secession from Nigeria. Kanu is facing charges of treason which has led to him being arraigned before a Federal High Court in Abuja for his campaign for the creation of Biafra through IPOB. He is accused of "uniting extremist groups, spreading false information, possessing illegal weapons and importing illicit goods into Nigeria," Malami said. In April 2017 he was granted bail on medical grounds but escaped from the country. Nigerian security forces later declared IPOB a terrorist organization  

Patience Jonathan Na Cikin Tsaka Mai Wuya

  Mai shari’a T.G Ringim na babbar kotun tarayya da ke Legas ya tsayar da ranar 7 ga watan Oktoba, 2021, don sauraren karar da ke neman a kwace dala mikiyan 5.78 da wasu karin dala biiyan N2.4 da ke da nasaba da uwargidan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. A ranar 26 ga watan  Afrilun shekarar 2017, mai shari'a Mojisola Olatoregun ta bayar da umarnin a kwace kudaden na wani dan lokaci bayan da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ce suna da alaka da zambar karkatar da kudade. Hasalima, baya ga wani asusun Patience na sirri mai kimanin dala miliyan 5.78, alkalin ya kuma daskarar da wasu asusun da ke da nasaba da ita ciki har da wani asusun da ta ke a bankin Ecobank tare da ragowar wasu naira biliyan 2.4 da aka bude da sunan kamfunnan La Wari Furniture da Bath Limited. Amma kokarin tabbatar da umurnin ya gamu da cikas kasancewar lauyan Patience, Ifedayo Adedipe (SAN) da Cif Mike Ozekhome (SAN), lauya ma kare kamfunnan La Wari Furniture da Bath Limited, sun nuna turjiya kan am