Skip to main content

Posts

Showing posts from March 10, 2021

Nigerians In Diospora Commission Commend CBN

Abike Dabiri-Erewa, chairman of the National Agency for Nigerians Abroad (NIDCOM), commended the Central Bank of Nigeria (CBN) for introducing the program. In a statement signed by NIDCOM public relations officer Abdur-Rahman Balogun, Dabiri-Erewa said the initiative was a welcome development as it would encourage visitors to send money through official methods. The CBN, meanwhile, said the scheme was an incentive for foreign exchange brokers where remittance seekers would have to pay N5 per dollar imported. Dabirewa said the policy, if implemented properly, would have an impact on the Nigerian economy. She said the office of Nigerians Abroad was currently setting up a special fund so that Nigerians living abroad could plan and present their investments, as well as other financial matters.  The Central Bank of Nigeria (CBN) has said that the new policy is expected to attract foreign investment by investing in the right amount of money and will greatly boost the Nigerian eco

An Yabi Babban Bankin Najeriya (CBN) Kan Fito Da Tsarin Bani Naira In Ba Ka Dala

Shugabar Hukumar kula da 'yan Najeriya mazauna kasashen waje (NIDCOM) Abike Dabiri-Erewa, ta yaba wa Babban Bankin Najeriya (CBN) kan bullo da shirin. A wata sanarwa da jami'in hulda da jama’a na NIDCOM, Abdur-Rahman Balogun ya sanya wa hannu, Dabiri-Erewa ta ce shirin wani abin ci gaba ne da aka yi maraba da shi, domin zai karfafawa maziyarta damar aika kudi ta hanyoyin hukuma. Shi ma bankin na CBN, ya bayyana cewa wannan tsari wani kwarin gwiwa da ci gaba ne ga masu musayar kudaden kasashen waje inda masu aiko da kudaden zasu biya naira 5 a kan kowace dala da aka ka shigo da ita.  Dabirewa ta ce manufar idan aka aiwatar da ita yadda ya kamata, za ta yi tasiri ga tattalin arzikin Najeriya. Ta ce yanzu haka ofishin hulda da 'yan Najeriya mazauna kasashen wajen na kan samar da wani asusun na musamman ta yadda ‘yan Nijeriya mazauna kasashen wajen za su iya tsarawa da kuma gabatar da jarin su, da sauran lamurran da suka shafi hada-hadar kudi. Babban bankin na CBN y