Skip to main content

Posts

Showing posts from April 12, 2021

Itikaf To Be Banned During This Ramadan - Sultan

The Nigerian Supreme Council of Islamic Affairs (NSCIA), under the leadership of Sultan of Sokoto, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, has called for a ban on Muslims planning to enter the mosque for the worship of Allah, known as the "Itkaf", during this year's Ramadan. According to the council the measure has been taken to curtail the spread of the Covid-19 in Nigeria.  The move comes at a time when political activities and other traditional ceremonies such as turbanning, are being  done in the country.  Last year, similar measures were taken in the name of preventing the Covid-19 epidemic,  but the goals were not achieved, as many in the community disobeyed the order.

Za A Dakatar Da Masu Itikafi Shiga Masallatai A Bana - Sarkin Musulmi

Majalisar koli ta lamurran addinin musulunci ta Najeriya, NSCIA,  karkashin jagorancin Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ta nemi da a hana musulmai masu shirin shiga itikaf don bautar Allah a wannan azumin Ramalana na bana, shiga kowane masallaci, sakamakon annobar korona na ci gaba da bazuwa a Najeriya. Wannan matakin dai na zuwa ne daidai lokacin da 'yan siyasa da masu nadin sarautu ke ci gaba da gudanar da harkokinsu cikin cin koso a Najeriya. Ko a bara ma an dauki matakai masu alaka da hakan, da sunan kandagarkin annobar Covid-19. To sai dai kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba, kasancewar da dama daga al'umma ne suka bijerewa umurnin.