Skip to main content

Posts

Showing posts from March 13, 2021

Ta Ya Za Ku Gane Labaran Karya?

A wannan lokacin, yana da matukar wuya a gano labaran karya nan take ba tare da bincike mai zurfi ba. Mutane na yada labarai marasa tushe a kokarin cimma wata mummunar manufa. Misali na kwanan nan shine game da asalin Annobar Korona (Covid-19) da kuma tsarin sadarwa na intanet na 5G. Wasu mutane kuma suna amfani da sunayen wasu shahararrun kamfanonin yada labarai wajen kaddamar da shafukansu na yanar gizon a Facebook. Za ku ga sunayen jaridu da kuka sani amma suna dauke da tambari daban-daban kuma wani lokacin ana rubuta sunayen ba bisa tsari ba. Domin gano labaran karya a shafukan Facebook da tweeter, koyaushe a yi la'akari da abubuwan da ke ciki da tsarin harshen da aka yi amfani da shi wajen rubuta labaran.  Wani lokaci idan asusun na bogi ne zaka ga abubuwan da ke ciki ba a tsara su ba, babu rariyar likau kuma suna cike da kurakuran nahawu. Lura, ku tabbata kun ga alamar tabbaci mai launin shuÉ—i da ke nuna cewa asusun na kwarai ne kamar dai na BBC. Ku yi nazarin labari kafin ku

How To Identify Fake News?

In this time, it is very difficult to identify fake news instantly without strong research. People spread baseless information in an attempt to achieve a bad goal. A recent example is about the origin of the Covid-19 and the 5G network. Some people also use the names of prominent media companies to launch their fake websites or Facebook pages. You will see the names of newspapers you know but carry different logo and sometimes the names are written in an awkward way. To identify a fake page on Social Media like Facebook and tweeter, always consider the contents and language used. Sometimes if the account is fake you will find the contents are not organized, no links and are full of grammatical errors. Note, make sure you look for a blue verification tick which shows that the account is authentic like that of the BBC. Examine a story before you believe it, not every story is true