Skip to main content

Ranar Bacci Ta Duniya Ta Zagayo

Kowace rana ta Allah na da nata amfani: aiki da karatu da ibada. Majalisar Dunkin Duniya ta kebe kowace rana kamar yadda yau ta zama ranar bacci ta duniya.

Shin ko kun san bacci na kara lafiyar kwakwalwa da taimaka ma mai karatu, kuma wadanne lokuta kuka fi jin dadin bacci?

Comments