Skip to main content

Posts

Littafan Da Abduljabbari Ya Nemi Ya Karanto A Wurin Mukabalar Da Ta Gabata

Abduljabbari Ya Kasa Kare Kansa

Shugaban Sashen Nazarin Addinin Musulunci na Jami'ar Bayaro da ke Kano, Farfesa Salisu Shehu, yace baya ga kame-kame da Abduljabbar ke yi babu wata tambaya daya tak da ya amsa. Ya kara da cewa a maimakon ya bude wagagen littafan nan da ya zo da su don fiddo da hujja sai kawai ya ce babu lokaci. A kan hala ya yanke hukuncin cewa Abduljabbar Nasiru Kabara ya kasa kare kansa. A na sa bangare Abduljabbar ya nemi a dai sake ba shi wani lokaci, watakila idan ya shirya, kuma ga hujja, zai iya tuba. Sai dai Malam Abubakar Madatai, daya daga masu gudanar da muhawarar, ya roki a sake ba Abduljabbar karin lokacin ya ke ta bukata. Su sun shirya amma ya ce shi bai shirya ba don haka a ba shi karin lokacin, kazalika ya nemi gwamnatin jahar Kano da nan gaba idan an amince da bukatar to a bada damar watsawa a gidajen rediyo da talabijin kowa ya ji ya gani.

Abduljabbari Ya Ce Idan An Ba Shi Sarari Zai Tuba

 Abduljabbari ya koka a kan yadda mukabalar ke tafiya, duk da ya kasa amsa muhimman tambayoyin da aka yi masa. Ya ce mintina 10 da aka ba shi don ya amsa tambayoyin da suka shafi cin zarafin Annabi (s.a.w.) ba za su isa ya kwance littafai kusan 500 da ya zo da su ba. An tambai shi ko a wane hadisi aka kira annabi bunsuru ko arne? Ya ce idan an ba shi karin lokaci zai binciko hadisan ya zo da su amma yanzu an kure shi ba cikin shiri yake ba, kuma gaba daya a cewar sa, babu gaskiya a mukabalar. Ya ce yana son ne ya tsamo mutane daga halakar da ke sa suna yin ridda sakamako rudanin hadisan. Kasancewar wannan kasawa ya sa daya daga Malaman da ke zurara masa tambayoyi Malam Abubakar Madatai ya neme shi da ya tuba ya tabbatar da kuskuren da ya yi. Amma Abduljabbar ya ce ta ya zai tuba a wajen wannan muÆ™abala, a gaban kowa da kowa, ba tare da ba shi karin lokaci don haduwa ta gaba ba, sannan a ba shi karin wasu hujjoji da suka fi nasa.  Da ya ki tuba, malamin ...

IPOB Leader Nmandi Kanu Arrested

Authorities in Nigeria say Nnamdi Kanu, the leader of the separatist group IPOB, has been arrested. The Minister of Justice and Antoni General Abubakar Malami confirmed the arrest of Mr Kanu at a press conference in Abuja on Tuesday. He added that the IPOB chairman was arrested on Sunday and would be arraigned in court on charges of seeking secession from Nigeria. Kanu is facing charges of treason which has led to him being arraigned before a Federal High Court in Abuja for his campaign for the creation of Biafra through IPOB. He is accused of "uniting extremist groups, spreading false information, possessing illegal weapons and importing illicit goods into Nigeria," Malami said. In April 2017 he was granted bail on medical grounds but escaped from the country. Nigerian security forces later declared IPOB a terrorist organization  

Patience Jonathan Na Cikin Tsaka Mai Wuya

  Mai shari’a T.G Ringim na babbar kotun tarayya da ke Legas ya tsayar da ranar 7 ga watan Oktoba, 2021, don sauraren karar da ke neman a kwace dala mikiyan 5.78 da wasu karin dala biiyan N2.4 da ke da nasaba da uwargidan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. A ranar 26 ga watan  Afrilun shekarar 2017, mai shari'a Mojisola Olatoregun ta bayar da umarnin a kwace kudaden na wani dan lokaci bayan da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ce suna da alaka da zambar karkatar da kudade. Hasalima, baya ga wani asusun Patience na sirri mai kimanin dala miliyan 5.78, alkalin ya kuma daskarar da wasu asusun da ke da nasaba da ita ciki har da wani asusun da ta ke a bankin Ecobank tare da ragowar wasu naira biliyan 2.4 da aka bude da sunan kamfunnan La Wari Furniture da Bath Limited. Amma kokarin tabbatar da umurnin ya gamu da cikas kasancewar lauyan Patience, Ifedayo Adedipe (SAN) da Cif Mike Ozekhome (SAN), lauya ma kare kamfunnan La Wari Furniture da Bath Limited, sun nuna turjiya k...

Kasar Isra'ila Na Kaiwa 'Yan Jarida Hari

 GAZA: Wani hari ta sama da Isra’ila ta kai ya lalata wani dogon gini a birnin Gaza wanda ke dauke da ofisoshin kamfanin dillacin labarai na Associated Press da sauran kafafen yada labarai a yau Asabar, wannan farmakin sojin ya zo ne kwatsam ba tare da yin gargadi ga mazauna ginin ba, matakin da sojoji suka dauka na yin shiru a yayin fafatawarsu da kungiyar Hamas. Harin ta sama ya zo ne kasa da sa'a guda bayan da sojojin suka umarci mutane su fice daga ginin, wanda kuma ya hada da Al-Jazeera, da sauran ofisoshi da gidajen jama'a. Karfin harin ya ruguje daukacin ginin mai hawa 12, qanda ya haddasa turnukewar Æ™ura.  Babu wani bayani akan dalilin da ya sa aka kai harin.   Wannan sabon farmakin na zuwa ne sa’o’i bayan da wani harin sama da Isra’ila ta kai a wani sansanin ‘yan gudun hijira da ke da yawan jama’a a garin na Gaza da ya kashe Falasdinawa akalla 10 'yan asalin dangi daya, wadanda galibinsu kananan yara ne, a wani hari mafi muni da aka kai a rikicin da k...

Israel Targets Journalists

GAZA: An Israeli airstrike destroyed a high-rise building in Gaza City that housed offices of The Associated Press and other media outlets on Saturday, the latest step by the military to silence reporting from the territory amid its battle with the militant group Hamas. The strike came nearly an hour after the military ordered people to evacuate the building, which also housed Al-Jazeera, other offices and residential apartments. The strike brought the entire 12-story building down, collapsing with a gigantic cloud of dust. There was no immediate explanation for why it was attacked. The strike came hours after another Israeli air raid on a densely populated refugee camp in Gaza City killed at least 10 Palestinians from an extended family, mostly children, in the deadliest single strike of the current conflict. Both sides pressed for an advantage as cease-fire efforts gathered strength. The latest outburst of violence began in Jerusalem and has spread across the region, with...

Wata Mota Cike Da Harsasan Bindiga Ta Fada Rami A Garin Awka Na Jahar Imo

Hankalin jama'a yayi matukar tashi a jiya Lahadi biyo bayan gano wata babbar mota cike da harsasai masu rai a birnin Anacha na jahar Imo da ke kudu maso gabashin tarayyar Najeriya. Rahotannin da suka shigo muna na cewa jami'an tsaron cikin hanzari sun afkawa garin na kasuwanci domin daukar matakin gaggawa kan lamarin.  Babbar motar wadda ke dauke da kwaliyoyin harsasai masu rai ta fada cikin wani rami da ke kan titi, inda dukan harsasan suka zube. Wata majiya da ta tabbatar da faruwar lamarin ta ce: “Motar ta fadi, kuma duk titin na cike da harsasai.  Wasu yaran ma sun debi wasu da hannayensu suka gudu, kafin jami’an tsaro su iso wurin. ”  Majiyar ta ci gaba da bayyana cewa direban babbar motar da mai yi masa hidima sun yi watsi da motar bayan hatsarin ya faru, inda suka yi batan dabo zuwa inda ba a sani ba. Amma wata majiyar ta ce ‘yan sanda sun cafke direban. “Lamarin ya jawo jami'an tsaro masu yawa zuwa yankin hanyar Awka da da safiyar yau. 'Yan sanda sun...

Breaking: Chadian President Idris Deby Is Dead

  Chadian President Idris Deby died while leading the country's security forces over the weekend, fighting rebels on the northern country's border with Libya.  President Deby is widely expected to win the country's general election by 80 percent after seeking a sixth term.  The military has dissolved parliament and announced that it would hold power for 18 months before new elections.  Idris Deby took power in Chad in 1990 after overthrowing the government of former President Hissene Habry, and has ruled Chad for 30 years.

Da Dumi Dumi Shugaba Idris Deby Ya Mutu

Shugaban kasar Chadi Idris Deby ya mutu a lokacin da ya jagoranci dakarun tsaron kasar a karshen mako, wadanda ke fafatawa da 'yan tawaye akan iyakar kasar da Libya da ke arewacin kasar. Shugaba Deby wanda ake hasashen zai iya lashe babban zaben kasar da kashi 80 bayan ya nemi tsayawa takara a karo na shida. Yanzu dai dakarun sojin kasar sun rosa rusa majalisar dokokin tare da bayar da sanarwar rike madafun iko na tsawon watanni 18 kafin gudanar da sabon zabe. Idris Deby ya soma mulkin kasar Chadi a 1990 bayan ya yiwa gwamnatin tsohon shugaban kasar, Hissene Habry juyin mulki, in da kuma ya kwashe shekaru 30 akan karagar mulkin kasa ta Chadi.