A wani abinda ake ganin bai rasa nasaba da yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nace akan samar da maslaha a zaben shugaban jam'iyyar APC na kasa maimakon gudanar da zabe, ya sa bangaren Abdul'aziz Yari, tsohon gwamnan jahar Zamfara ya fito fili yana Allah wa dai da matakin shugaban kasa.
Yanzu haka jam'iyyar APC na ci gaba da gudanar da babban taronta na kasa a Abuja.
Ku latsa hoton da ke kasa don sauraren kalaman bangaren na masu goyon bayan Yari:
Comments