Skip to main content

Da Dumi Dumi - An Samu Harbe-harbe A Jahar Winsconsin

 A yanzu haka rahotanni na cewa an samu wasu harbe-harbe a wani kantin sayar da kaya a birnin Wauwatosa na jahar Winsconsin ta Amurka.

Mutane da dama ne aka bayyana cewa an harba.

Zamu kawo muku karin bayani nan gaba.

Comments