Skip to main content

Murtala Abdulkadir Dan Iya Gambun Sakkwatawa

Alhaji Murtala Abdulkadir Dan Iya ya shahara wajen ayyukan jinƙai a Jihar Sokoto tsawon  shekarun ya zuwa yanzu.
Alhaji Murtala Abdulkadir Dan Iya shugaban Hukumar Bayar Da Tallafin Ƙaro Karatu ta Jihar Sokoto 
A tattaunawar da jaridar Tantabara News ta yi da Nura Muhammad Chiso, wanda ke jagorancin daya daga cikin ƙungiyoyin Alhaji Murtala Abdulkadir Dan Iya, mai suna da ke bayar da tallafi da wayar da kan al'umma a jihar ta Sokoto, ya bayyana tarin manyan tallafan da wannan shahararren ɗan kasuwa, kuma ɗan siyasa ya yi wa dubban mutane mabukata a jihar, lamarin da ya ƙara ɗaukaka darajar sunansa a cikin jihar da ma wajenta.
Nura Muhammad Chiso 
Nura Muhammad Chiso ya ce, "wannan aikin alheri na shugaban Hukumar Bayar Da Tallafin Ƙaro Karatu ta Jihar Sokoto, wani babban aikin alheri ne da ya gane dubban jama'a talakawa har hakan ya sa suke kiran sa da gambun Sakkwatawa saboda faranta musu rai da yake yi".
Ga wasu daga cikin su da ma lokacin da aka gudanar da wadannan tallafin ga mabakuta, kuma hakan ya sanya farin ciki ga zuciyar al’umma.
Tallafin Ramadan na 2026
A watan Fabrairun 2026, Dan Iya ya bayar da:
• Naira miliyan 200 ga mabukata.
• Buhunan shinkafa 10,000.
• Tallafin ya shafi ɗimbin talakawa da malaman addini da limamai da masu fama da lalura ta musamman da lura da makabartu da zawarawa da marayu da sauran mabukata a dukkan ƙananan hukumomi 23 na jihar.
Kazalika, duk mutum daya ya samu buhun shinkafa guda da kuma Naira 10,000.
Tallafin Ramadan na 2025
A watan Maris na 2025, ya raba:
• Naira miliyan 142.1.
• Buhunan shinkafa 5,600.
• Kananan hukumomin Isa, Sabon Birni, Goronyo da Rabah sun samu mafi yawan kaso saboda matsalar tsaro.
• An kuma tallafa wa gidajen yari da asibitoci da masallatai da ma ‘yan gudun hijira 'yan gudun hijira. Tantabara News ta yi hira da wasu ‘yan gudun hijira da ke sansanin Malafaru inda suka tabbatar da samun wannan tallafi.
Tallafin Marayu da 'Yan Gudun Hijira
A wani babban shiri kuma, ya bayar da:
• Naira miliyan 50.
• Buhunan shinkafa 5,500.
Marayu da 'yan gudun hijira da zawarawa da tsofaffi da masu fama da lalura ta musamman sun amfana matuƙa.
• Kowanne daga cikin mutane 5,500 ya samu Naira 5,000Tallafin Masu Gudun Hijira
Tun a baya ma ya bayar da kayan abinci da suka kai kimanin Naira miliyan 10 ga masu gudun hijira a yankunan da matsalar tsaro ta fi shafa da suka hada da shinkafa da dawa da masara da kuma gero. 
Batun Rabon Raguna
Dan Iya ya kan yi rabon raguna da kayan sallah a lokutan Babbar Sallah, inda a bana ma ya raba fiye da rauna 200 manya-manya ga bayin Allah a jihar ta Sokoto.
Daga bayanai da Tantabara News ta tattara, wani babban tallafin da ya fi daukar hankali a kwanan nan shi ne na naira miliyan 200 da buhunan shinkafa 10,000 da ya raba a Ramadan na 2026, wanda ya kasance ɗaya daga cikin manyan ayyukan jin ƙai da wani mutum mai zaman kansa ya gudanar a Jihar Sokoto cikin wannan lokaci.

Tantaba News za ta ci gaba da kawo muku ciakkun bayanai akan ayukkan Alhaji Murtala Abdulkadir Dan Iya Sokoto, shugaban Hukumar Samar da Tallafin Ƙaro Karatu ta Jihar Sokoto.

Comments

Popular posts from this blog

Iran seeks talks with us after threat of attack – Trump

U.S. President Donald Trump has said that Iranian authorities have contacted the United States to seek talks, following his threat to take military action over the killing of protesters in the country. Trump made the statement while speaking to journalists, saying that a meeting between the two sides has already been planned, but that the United States might take some action before the meeting takes place. Meanwhile, a human rights organization in Iran says it has confirmed the deaths of nearly 500 people since the outbreak of the protests. Likewise, some circulating video clips show a site outside Iran where bodies are being kept, with people going there to search for the remains of their relatives who have gone missing.

WHEN LIES GO VIRAL: DEFENDING TRUTH IN NIGERIA AND WEST AFRICA’S DIGITAL PUBLIC SPHERES

Across Nigeria and West Africa, digital technology has reshaped how citizens engage with information, governance, and public debate. Mobile phones and social media platforms have become dominant sources of news, especially for young people and communities with limited access to traditional media. While this transformation has expanded civic participation and freedom of expression, it has also intensified the spread of misinformation, posing serious risks to democracy, public health, and social cohesion. Misinformation is no longer a marginal problem. It is a structural challenge that affects elections, security, development communication, and trust in public institutions. Addressing it requires coordinated action that combines ethical journalism, media literacy, platform accountability, and evidence based policy responses. THE DIGITAL INFORMATION LANDSCAPE IN NIGERIA AND WEST AFRICA Nigeria is Africa’s most populous country and one of its most digitally active societies. So...